Matar mai suna Ada,wacce ta shafe tsawon shekaru hudu 4 dauke da juna biyu ta haife abinda ke ciki ta a bayan tafiyar mai gidan ta wacce yayi da aniyar Neman wata macen.
A wata majiya,hakan ya kasance ne bayan,fadin mijin ta na cewa "shi kam ba zai zamo mijin mai kwantaccen juna ba Wanda ta kasa haife sa ba"
Matar ta samu nasarar haihuwa lafiya da misalin karfe bakwai 7:pm ranar 4 ga watan da ya gabata a yankin jihar Imo ta Nijeriya,inda ta haifi jaririya mace.
Domin aiko da sakonni, labarai,ko shawarwari, zaku iya tuntubar mu a adreshi na g-mail,wato
ReplyDeleteEbrahimpro74@gmail.com
Ko kuma ta WhatsApp:+2347036365595