KUYI DUBA IZUWA GA WANNAN❗❗❗❗❗❗❗❗❗❗❗
WALLAHI ! WALLAHI !! WALLAHI !!!
Wannan ba karaman masifa bane ya same mu a wannan zamani.
Naje shagon mai daukan hoto📷,domin yin passports, na ganewa ido na abinda yayi matukar girgiza ni kuma ya bani mamaki da al'ajabi har Yañzu da nake wannan rubutu.
Wasu en mata biyu na tarar a shagon yayinda aka kammala musu nasu passports din suna jiran mai daukan hoto📷,yayi musu print out na hoton.
A wannnan lokaci ne naaji mai daukan hoton📷 yana Tambayar daya daga cikin en matan nan,cewa"wai shin ke wance yaushe zakiyi aure ne"❓, ai ko budar bakin ta sai tace "nikam tunda na samu namijin da yake biya min bukata ta ai ba ni ba aure domin kuwa idan sha'awa na ta motsa shi ke gusar min da ita",
A wannan lokaci ne mai daukan hoton📹ya dago suka hada ido da ita👀,take sai ta kamo daya budurwr ta rungume ta sannan tayi kiss din ta tace ko ba haka ba baby na???
WANNAN VIDEO NE NA MISALIN NARKO DA AZABA DA ALLAH MADAUKAKIN SARKI YA TANADA GA MASU AIKATA KABA'IRA MATUKAR BASU TUBA SUN DAINA BA KAFIN MUTUWA TA RISKE SU.
Dan Allah a yada wannnan sako zuwa ga sauran en uwa musulmai,ko Allah zai sa wasu su farka daga dogon baccin da suka Dade suna yi.
Allah Ubangi ya shirye mu baki daya.
No comments:
Write comments