SHIN KO KUN SANI???
Shin kusan cewa ruwan hadari (girgije)
yana warkarwa(healing) daga shaafin Aljani,dalilin dake tabbatar da hakan kuwa shine fadin ALLAHU S.W.T cikin alqur'ani mai girma
Cikin Surah:
Al-Anfal 8:11
إِذْ يُغَشِّيكُمُ ٱلنُّعَاسَ أَمَنَةً مِّنْهُ وَيُنَزِّلُ عَلَيْكُم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءً لِّيُطَهِّرَكُم بِهِۦ وَيُذْهِبَ عَنكُمْ رِجْزَ ٱلشَّيْطَٰنِ وَلِيَرْبِطَ عَلَىٰ قُلُوبِكُمْ وَيُثَبِّتَ بِهِ ٱلْأَقْدَامَ
[Remember] when He overwhelmed you with drowsiness [giving] security from Him and sent down upon you from the sky, rain by which to purify you and remove from you the evil [suggestions] of Satan and to make steadfast your hearts and plant firmly thereby your feet.
A lokacin da (Allah) yake rufe Ku da gyangyadi,domin Aminci daga gare shi,kuma yana sauqar da ruwa daga sama,a Kan Ku,domin ya tsarkake Ku da shi,kuma y tafiyar da kazantar shaidan daga barinku,kuma domin ya daure akan zukatan Ku,ya tabbatar da kafafu da shi.
Haka nan ruwan sama (girgije) yana maganin kambin baka,
Sa'an nan yana maganin kambin ido.
Ruwan sama (girgije) ni'ima Ce da Allah S.W.T da yake sauqar da ita a Bisa bayin sa domin su ci su sha daga abinda kasa ke fitarwa daga cikin ta da kuma dabbobin ni'ima da Allah ya horewa AL'UMMAR Annabi Muhammad S.A.W.
haka ne ya sanya,Allah yake raya kasa a bayan mutuwar ta, ta hanyar sauqar da girgije a bisan ta.
HAKIKA wannan ni'ima Ce da Allah S.W.T ya yiwa bayin sa muminai.
Please add your comments for more additional information
ReplyDelete