Sunday, January 13, 2019
SHIN KUN SAN CEWA RUWAN HADARI(GIRGIJE)YANA WARKARWA DAGA SHAFIN ALJANU?.
SHIN KO KUN SANI???
Shin kusan cewa ruwan hadari (girgije)
yana warkarwa(healing) daga shaafin Aljani,dalilin dake tabbatar da hakan kuwa shine fadin ALLAHU S.W.T cikin alqur'ani mai girma
Cikin Surah:
Al-Anfal 8:11
إِذْ يُغَشِّيكُمُ ٱلنُّعَاسَ أَمَنَةً مِّنْهُ وَيُنَزِّلُ عَلَيْكُم مِّنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءً لِّيُطَهِّرَكُم بِهِۦ وَيُذْهِبَ عَنكُمْ رِجْزَ ٱلشَّيْطَٰنِ وَلِيَرْبِطَ عَلَىٰ قُلُوبِكُمْ وَيُثَبِّتَ بِهِ ٱلْأَقْدَامَ
[Remember] when He overwhelmed you with drowsiness [giving] security from Him and sent down upon you from the sky, rain by which to purify you and remove from you the evil [suggestions] of Satan and to make steadfast your hearts and plant firmly thereby your feet.
A lokacin da (Allah) yake rufe Ku da gyangyadi,domin Aminci daga gare shi,kuma yana sauqar da ruwa daga sama,a Kan Ku,domin ya tsarkake Ku da shi,kuma y tafiyar da kazantar shaidan daga barinku,kuma domin ya daure akan zukatan Ku,ya tabbatar da kafafu da shi.
Haka nan ruwan sama (girgije) yana maganin kambin baka,
Sa'an nan yana maganin kambin ido.
Ruwan sama (girgije) ni'ima Ce da Allah S.W.T da yake sauqar da ita a Bisa bayin sa domin su ci su sha daga abinda kasa ke fitarwa daga cikin ta da kuma dabbobin ni'ima da Allah ya horewa AL'UMMAR Annabi Muhammad S.A.W.
haka ne ya sanya,Allah yake raya kasa a bayan mutuwar ta, ta hanyar sauqar da girgije a bisan ta.
HAKIKA wannan ni'ima Ce da Allah S.W.T ya yiwa bayin sa muminai.
CAREER OPPORTUNITY
DON'T MISS THE OFFER!!
CAREER OPPORTUNITY
Its the WEST AFRICAN GAS PIPELINE COMPANY LIMITED™
a major player in the oil and Gas sector with regional footprint across Ghana,Togo,Benin and Nigerian is organising a screening test for potential entry level recruitment candidates. It requires applicants with 1st Degree or HND,in the following disciplines:
{Engineering-mechanical,Electrical, instrumentation &Automation, Chemical, Material, Human resources/psychology, Finance/Accounting/Commerce. Communication/PR, IT,Procurement/Linguistic,Legal}.to be aware,all interested applicants must show evidence of having completed National service and therefore should submit CV and application to jobs@wagpco.com
and it should not later than 15th January, 2019.
Visit jobs@wagpco.com

Wednesday, January 9, 2019
AMFANI ZUMA,INABI, AYABA,KARAS,TUMATIR,LEMU,MAN ZAITUN, GANYEN SHAYIN NA'ANA'A,A JIKIN MUTUM
*Amfanin Zuma, inabi, Ayaba, Karas, Tumatir, Lemo, Zaitun, ganyen shayin na'a-na'a a jikin mutum*
AYABA
1. Yana kare mutum daga kamuwa da cutar zuciya.
2. Yana kara karfin kashi.
3. Ayaba na kare mutum daga kamuwa da cutar hawan jini sannan kuma yana samar da sauki wa mutanen dake fama da cutar.
4. Yana hana bacewan ciki(zawo).
WAKE
1. Yana taimakawa wajen wanke ciki musamman yara kanana.
2. Yana rage taruwan kitse a jiki.
3. Samar da kariya akan cutar siga sannan kuma yana samar da sauki wa mutanen dake fama da cutar siga.
4. Kawar da cutar daji.
KABEJI
1. Yana wanke ciki musamman yara kanana da suke yawan fama da hakan.
2. Kare mutum daga kamauwa da cutar zuciya.
3. Kawar da cutar daji.
4. Yana kuma rage kiba a jiki.
KARAS
1. karas na kara karfin ido.
2. Kare zuciyar mutum daga cututtukan dake kama zuciya.
3. Yana kawar da cutar daji.
4. Rage kiba a jiki.
TAFARNUWA
1. Kare mutum daga kamuwa da cutar hawan jini.
2. Kawar da cutar daji.
3. Rage kiba a jiki.
INABI
1. Kare zuciyar mutum daga cututtukan dake kama zuciya.
2. Hana shanyewar shashen jikin mutum.
3. Kare maza daga kamuwa da cutar dajin dake kama ‘ya’yan maraine.
4. Taimakawa wajen motsa jini
5. Kara karfin ido.
SHAYIN GREEN TEA
1. Kawar da cutar daji.
2. Yana hana mutum kamuwa da cutar zuciya.
3. Kawar da cutar dajin dake kama ‘ya’yan golayen na maza.
4. Yana rage kiba a jiki.
ZUMA
1. Zuma na warkar da rauni, konar wuta a jiki.
2. Yana warkar da mura.
3. Yana taimakawa wajen yin numfashi yadda ya kamata
4. Yana maganin cutar asma.
5. Kawar da cutar gyambon ciki.
6. Kawar da cutar daji.
7. Yana taimakawa wajen narkar da abinci a ciki.
8. Zuma na kara karfin kashi.
LEMUN TSAMI
1. Kare mutum daga cutar zuciya.
2. Kawar da cutar daji.
3. Yana gyara fatar jiki.
4. Samar da sauki wa masu fama da cutar hawan jini kuma da kariya da ga kamuwa da cutar.
5. Yana maganin hucewar mura.
MAN ZAITUN
1. Kare mutum daga kamuwa da cutar daji.
2. Gyara fatar jiki.
3. Kawar da cutar siga.
4. Yana rage kiba.
ALBASA
1. Yana kawar da cutar sanyi.
2. Kare mutum daga cutar zuciya.
3. Yana rage kitse.
LEMUN ZAKI
1. Yana kara karfin garkuwa a jiki.
2. Maganin mura da hucewar mura.
3. Taimakawa wajen yin numfashi yadda ya kamata.
ABARBA
1. Yana warkar da mura.
2. Kara karfin kashi.
3. Hana amai(haraswa) da gudawa.
4. Taimakawa wajen narkar da abinci a cikin mutum da sauri.
6. *Amfanin Ayaba, Karas, Tumatir, Lemo, Zaitun, Zuma a jikin mutum*
TUMATIR
1. Kawar da cutar daji musamman wanda ke kama ‘ya’yan golaye.
2. Rage kiba a jiki.
3. Yana warkar da rauni a jikin mutum.
4. Kara karfin kashi.
P. AVADA ko ASALA(Walnut)
1. Kare zuciyar mutum daga kamuwa da cututtukan dake kama zuciya.
2. Kawar da cutar daji.
3. Bunkasa kwakwalwa.
KANKANA
1. Yana hana karancin ruwa a jiki.
2. Rage kiba.
3. Kare maza daga gcutar dajin dake kama ‘ya’yan golaye.
4. Kare mutum daga cutar shanyewa sashen jiki.
5. Kawar da cutar hawan jini.
TUFFA(Apple)
1. Yana rage cutar zuciya.
2. Yana wanke cikin mutum musamman kananan yara.
3. Karfafa karfin gabobi.
4. Kawar da cutar dajin dake kama dubura da ‘ya’yan golaye.
S. FIYA(Avocado)
1. Kawar da cutar siga (Diabetes)
2. Kare mutum daga kamuwa da cutar shanyewar sashen jiki.
3. Kawar da cutar zuciya.
4. Gyara fatar jiki.
WANNAN KENAN ALLAH YASA A DACE.
Domin karin bayani,sai Ku tuntube mu ta WhatsApp: 07036365595

KALLI KATAFAREN GIDAN DA HADIZA GABON TA GINA
kalli hotunan katafaren gidan (mansion)da jarumar fina finan hausa(Kanny wood) hadiza aliyu Gabon ta gina
Ranan 08 fabareru, 2019 a masana'antar KANNYWOOD ta shirya Fina finan Hausa.
Jarumar ta bayyana hakan ne a yayinda ta kammala ginin gidan inda ta nuna Matukar godiyar ta ga Allah madaukakin sarki.
"ALHAMDULILLAH"
"Nayi godiya ga Allah madaukakin sarki da a Bisa wannnan kyauta da babban ni'ima da yayi min".
Cewar jarumar (hadiza Gabon)

Subscribe to:
Posts (Atom)